Series
-
Kwana Casain (Political Thriller)
12 seasons
Kwana Casa’in wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa. An fara labarin ne ana dab da fara zaben gwamna. Yakin neman zabe ya dauki zafi a lokacin da gwamna mai ci ya dage lallai ko ta halin...
-
Dadin Kowa (Award Winning Original Drama)
26 seasons
Shirin wasan kwaikwayo na tashar AREWA24 mai farin jini da ya lashe lambar yabo wanda ke bada labarin kirkirarren garin Dadin Kowa, inda manyan ‘yan wasan shirin ke nuni da rayuwa ta hakika a Arewacin Najeriya. Ta wannan labari ne, masu kallo ke duban kansu, da fatansu da kalubalensu da kuma alak...
-
Tarkon Kauna
14 seasons
Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna saba...
-
Habibullah
4 seasons
Wannan shahararran shiri ne domin yara wanda ya ke nuni da tarihin rayuwar annabi Muhammad, amincin Allah da albarka da salama su kara tabbata a gare shi tun daga kuruciyarsa har zuwa lokacin karbar wahayi. Zango na farko da na biyu na shirin Habibullah labarai ne da su ka kunshi shekaru na dauka...
-
Kalimullah
3 seasons
Shirin Kaleemullah labari ne na kissar annabi Musa (Amincin Allah su tabbata a gare shi) wanda zai nuna al’amuran da su ka wakana kafin haihuwarsa, ya kuma maida hankali kan dawowar kabilar Isra’ila izuwa kasar Misira, tare da nuna manyan mu’ujizojin rayuwarsa. Shirin kuma zai koma baya don kawo ...
-
Place Promos (A Tour Through Northern Nigeria)
1 season