DRAMA SERIES

Share
 • Kwana Casain (Political Thriller)

  11 seasons

  Kwana Casa’in wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa. An fara labarin ne ana dab da fara zaben gwamna. Yakin neman zabe ya dauki zafi a lokacin da gwamna mai ci ya dage lallai ko ta halin...

 • Haroun Al Rasheed

  2 seasons

 • Lulu Da Andalu

  2 seasons

 • Dadin Kowa (Award Winning Original Drama)

  24 seasons

  Shirin wasan kwaikwayo na tashar AREWA24 mai farin jini da ya lashe lambar yabo wanda ke bada labarin kirkirarren garin Dadin Kowa, inda manyan ‘yan wasan shirin ke nuni da rayuwa ta hakika a Arewacin Najeriya. Ta wannan labari ne, masu kallo ke duban kansu, da fatansu da kalubalensu da kuma alak...

 • Gidan Sarauta

  2 seasons

 • Dan Jarida

  1 season

 • Matar Aure

  1 season

 • Rayuwata
  10 seasons

  Rayuwata

  10 seasons

  The story revolves around a girl who is studying to be a professional cook like her father. She met a young man on the plane and took his bag instead of hers at the airport by mistake.

 • Gidan Badamasi (New Sit - Com Series)

  5 seasons

  Gidan Badamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin ‘ya’ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri dan kimanin shekaru saba’in ya yi aure-aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi ‘ya’ya masu yawan gaske, wasu ma bai san ina ...

 • Gidan Danger Series

  2 seasons

 • Labarina
  1 season

  Labarina

  1 season

  Labarin sadaukarwa a inda ba ta cancanta ba, nema a wurin da babu, shuka a wurin da ba ruwa, lalube a cikin duhu, da ajiye mugunta a gurbin alkhairi, har sai da kowa ya fada cikin rudani. Babu mafita sai kyautata zato da aikata daidai.

 • Sirrin Boye

  2 seasons

 • Buka Africana

  1 season

 • Tarkon Kauna
  14 seasons

  Tarkon Kauna

  14 seasons

  Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna saba...

 • Dan Birni
  2 seasons

  Dan Birni

  2 seasons

  Bosho mutum ne wanda yayi yawon duniya wanda kuma a salonsa na barkwanci yake kokarin kawowa mutanen kauyensu hanyoyin ci gaba. Kwarai anan ya fara fuskantar adawa musamman ta wajen babban abokinsa Nagodi.

 • Ahali
  1 season

  Ahali

  1 season

 • Lulu da Andalu | Zango Na 2 | Kashi Na 1