KANNYWOOD MOVIES
Fina-finan Kannywood su ne kan gaba a fagen nishadi a Arewacin Najeria. AREWA24 na daga cikin manyan masu goyon bayan wannan masana’anta a Arewacin Najeriya, Inda ta samar da dandali na fina-finan Hausa domin ci ga ba da samun karbuwa da kara samun masu kallo.Tashar AREWA24 ta samar da fina-finan Kannywood sababbin fita wadanda su ka ke dauke da fitattun taurarin masana’antar.