-
Zafafa Goma (Weekly Countdown Show)
29 seasons
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da ...
-
Hip Hop (Top Artistes Profiles)
13 seasons
Hip Hop na zamowa wani bangare na musamman a wajen matasa ‘yan birni dake Arewacin Najeriya. Shirin “H Hip Hop” na tabo wannan fage na wake-wake. Mashiryin shirin nan na tashar AREWA24, mai gambarar da ya lashe lambar yabo, wato Nomiis Gee kan yi duba kan batutuwan bayan fage don tattaunawa da m...
-
Amo Daga Arewa (Traditional Music From The North)
1 season
Shirin “Amo Daga Arewa” na tattaro muku shahararrun mawakan Hausa na gargajiya da na zamani daga Najeriya da yammacin Afirka da wani salon kida na musamman. Shirin kan tattaro makada da mawaka daban-daban wadanda suka yi fice daga dukkan bangarorin wakoki daban-daban baya ga salon gambara da na i...
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 5
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 5
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 6
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 6
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 7
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 7
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 9
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 9
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 11
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 11
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 12
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 12
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 13
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango Na 9 | Kashi Na 13