Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 7
MOST POPULAR CONTENT
•
57m
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da suka fi kowadanne yin fice a cikin mako, gwargwadon matsayin kowanne mawaki. Ku kasance da shirin don ganin yadda bidiyon wakoki ke hawa da sauka kaan matakai na daya zuwa goma, sannan ku kalli yadda sabbin taurari ke bayyana da kuma, yadda mawakan da ke kaan sharafinsu ke burge magoya bayansu.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 4
-
Ubongo Kids | Zango Na Uku (3) | Kash...
-
Akushi Da Rufi Episode 3
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na'in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mah...