-
Kwana Casain (Political Thriller)
12 seasons
Kwana Casa’in wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa. An fara labarin ne ana dab da fara zaben gwamna. Yakin neman zabe ya dauki zafi a lokacin da gwamna mai ci ya dage lallai ko ta halin...
-
Dadin Kowa (Award Winning Original Drama)
29 seasons
Shirin wasan kwaikwayo na tashar AREWA24 mai farin jini da ya lashe lambar yabo wanda ke bada labarin kirkirarren garin Dadin Kowa, inda manyan ‘yan wasan shirin ke nuni da rayuwa ta hakika a Arewacin Najeriya. Ta wannan labari ne, masu kallo ke duban kansu, da fatansu da kalubalensu da kuma alak...