Live stream preview
Akushi Da Rufi Episode 3
MOST POPULAR CONTENT
•
28m
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na'in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al'adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango na...
Fitattun Wakokin Kannywood | Zango na 1 | Kashi na 13
-
Kwana Casain | Zango Na 6 | Kashi Na 4
-
Kwana Casain | Zango Na 11 | Kashi Na 7
Kwana Casain | Zango Na 11 | Kashi Na 7