Zafafa 10 Episode 13
MOST POPULAR CONTENT
•
54m
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da suka fi kowadanne yin fice a cikin mako, gwargwadon matsayin kowanne mawaki. Ku kasance da shirin don ganin yadda bidiyon wakoki ke hawa da sauka kaan matakai na daya zuwa goma, sannan ku kalli yadda sabbin taurari ke bayyana da kuma, yadda mawakan da ke kaan sharafinsu ke burge magoya bayansu.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Dadin Kowa | Anyanka Ta Tashi | Zango...
Dadin Kowa | Anyanka Ta Tashi | Zango na 3 | Kashi Na 9
-
Waiwaye Episode 10
Wannan shiri an samar da shi ne don al’adu da mutane daban-daban na Arewacin Najeriya, inda yake mayar da hankali a kan harshe, da fasaha, da tarihi da kuma al’adun mutanen Arewacin Najeriya. Shirin “Waiwaye” kan yi nuni da al’adu da dabi’un masu tushe na Arewacin Najeriya, inda yake zagayawa dom...
-
Kannywood Movie | Daki Da Duhu