Live stream preview
Waiwaye Episode 10
MOST POPULAR CONTENT
•
25m
Wannan shiri an samar da shi ne don al’adu da mutane daban-daban na Arewacin Najeriya, inda yake mayar da hankali a kan harshe, da fasaha, da tarihi da kuma al’adun mutanen Arewacin Najeriya. Shirin “Waiwaye” kan yi nuni da al’adu da dabi’un masu tushe na Arewacin Najeriya, inda yake zagayawa domin kawo bukukuwan al’adu da kuma hirarraki da tattaunawa da masu sana’o’in gargajiya da kwararru ta fuskar al’adu da, masana tarihi da sauran Kwararru
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Gari Ya Waye | Zango Na 26 | Kashi Na 51
Gari Ya Waye | Zango Na 26 | Kashi Na 51
-
Gari Ya Waye | Zango Na 26 | Kashi Na 43
Gari Ya Waye | Zango Na 26 | Kashi Na 43
-
Gari Ya Waye | Zango Na 26 | Kashi Na 31
Gari Ya Waye | Zango Na 26 | Kashi Na 31