Waiwaye Episode 1
MOST POPULAR CONTENT
•
24m
Wannan shiri an samar da shi ne don al'adu da mutane daban-daban na Arewacin Najeriya, inda yake mayar da hankali a kan harshe, da fasaha, da tarihi da kuma al'adun mutanen Arewacin Najeriya. Shirin "Waiwaye" kan yi nuni da al'adu da dabi'un masu tushe na Arewacin Najeriya, inda yake zagayawa domin kawo bukukuwan al'adu da kuma hirarraki da tattaunawa da masu sana'o'in gargajiya da kwararru ta fuskar al'adu da, masana tarihi da sauran Kwararru
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Kannywood Movie | Saudat
Kannywood Movie | Saudat
-
Tarkon Kauna Zango Na 1 Kashi Na 13
-
Tauraruwa Episode 4
Wannan shiri mai zaburarwa na karfafawa mata matasa guiwa don su tashi tsaye su cimma manufofinsu, ko wanne irin kalubale za su iya fuskanta. Ta hanyar zakulo matan da suka yi nasara a rayuwarsu daga bangarori daban daban, Shirin tauraruwa yana zaburar da mata masu kallo son su kai ga nasara su z...