Tauraruwa Episode 4
MOST POPULAR CONTENT
•
29m
Wannan shiri mai zaburarwa na karfafawa mata matasa guiwa don su tashi tsaye su cimma manufofinsu, ko wanne irin kalubale za su iya fuskanta. Ta hanyar zakulo matan da suka yi nasara a rayuwarsu daga bangarori daban daban, Shirin tauraruwa yana zaburar da mata masu kallo son su kai ga nasara su zamo abin koyi ga wasu. Baya ga samar da kyakkyawan fata, labaran wadannan mata suna nuna dabaru da kuma mafita wajen shawo kan mayan kalubale da suka ci tura.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Tasirin Kauna | Zango Na 3 | Kashi Na 5
Tasirin Kauna | Zango Na 3 | Kashi Na 5
-
Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 8
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da s...
-
Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 11