Gari Ya Waye Episode 7
MOST POPULAR CONTENT
•
48m
Shirin Gari ya waye na Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya - Al'adu, tsarin rayuwa, matasa, al'amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana'o'i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Matasa 360 Episode 3
Shirin Matasa@360 yana tabo al'adun matasa a wannan zamani, Shirin na 'yan zamani yana kawo bangarori daban-daban kan ma'anar kasancewar mutum matashi a duniyar da ake magana da Harshen Hausa. Kama daga sana'o'i da warware matsaloli, zuwa sabbin kade-kade, da kwalliya da abubuwan da ake yayi, mat...
-
Littafi | Zango Na 1 | Kashi Na 11
Littafi | Zango Na 1 | Kashi Na 11
-
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 18
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 18