Matasa 360 Episode 3
MOST POPULAR CONTENT
•
31m
Shirin Matasa@360 yana tabo al'adun matasa a wannan zamani, Shirin na 'yan zamani yana kawo bangarori daban-daban kan ma'anar kasancewar mutum matashi a duniyar da ake magana da Harshen Hausa. Kama daga sana'o'i da warware matsaloli, zuwa sabbin kade-kade, da kwalliya da abubuwan da ake yayi, matasan tashar AREWA24 dake gabatar da shirin, kan tattauna da bakinsu cikin batutuwan da ke da mahimmanci a garesu. Shirin Matasa@360 na taimakawa matasa su zamo wadanda za su zabawa kansu makoma da kuma makomar Arewacin Najeriya.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Littafi | Zango Na 1 | Kashi Na 11
Littafi | Zango Na 1 | Kashi Na 11
-
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 18
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 18
-
Zafafa Goma Zango Na 14 Kashi Na 10
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da s...