Gari Ya Waye Episode 48
MOST POPULAR CONTENT
•
48m
Shirin Gari ya waye na Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya - Al'adu, tsarin rayuwa, matasa, al'amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana'o'i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Kwana Casa'in | Season 1 | Episode 10
Kwana Casa'in | Season 1 | Episode 10
-
Dadin Kowa | Wasa Farin Girki | Kashi...
-
Gari Ya Waye Episode 7
Shirin Gari ya waye na Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya - Al'adu, tsarin rayuwa, matasa, al'amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana'o'i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gar...