Gari Ya Waye (AREWA24’s Top Rated Morning Show)

Gari Ya Waye (AREWA24’s Top Rated Morning Show)

20 Seasons

Shirin Gari ya waye na Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya – Al’adu, tsarin rayuwa, matasa, al’amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana’o’i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.

Subscribe Share
Gari Ya Waye (AREWA24’s Top Rated Morning Show)