CHILDREN'S SHOWS

Share
  • Sulaiman
    1 season

    Sulaiman

    1 season

  • Bino & Fino

    1 season

  • Dandalin Sesame

    4 seasons

  • Ubongo Kids

    4 seasons

    Shiri ne na zane na koyan ilimi wanda aka shirya a kasar Tanzania. Shiri ne da zai taimakawa yara wajen koyo cikin nishadi. Shiri ne da aka tsara a Afurka kuma dan mazauna Afurka.

  • Akili and Me

    1 season

  • My Better World

    1 season

  • Yusuf - Nabiyillah

    3 seasons

  • Khaleelullah

    3 seasons

    Shirin Khalilullah zai kawo labarin kissar annabi Ibrahim, tare da labaran wasu annabawan na wannan zamani wadanda su ka hada da annabi Isma’il da annabi Is’haq da annabi Ya’akub.

  • Kalimullah
    3 seasons

    Kalimullah

    3 seasons

    Shirin Kaleemullah labari ne na kissar annabi Musa (Amincin Allah su tabbata a gare shi) wanda zai nuna al’amuran da su ka wakana kafin haihuwarsa, ya kuma maida hankali kan dawowar kabilar Isra’ila izuwa kasar Misira, tare da nuna manyan mu’ujizojin rayuwarsa. Shirin kuma zai koma baya don kawo ...

  • Habibullah
    4 seasons

    Habibullah

    4 seasons

    Wannan shahararran shiri ne domin yara wanda ya ke nuni da tarihin rayuwar annabi Muhammad, amincin Allah da albarka da salama su kara tabbata a gare shi tun daga kuruciyarsa har zuwa lokacin karbar wahayi. Zango na farko da na biyu na shirin Habibullah labarai ne da su ka kunshi shekaru na dauka...

  • Alawar Yara (Sweets for Kids)

    7 seasons

    Alawar Yara” shiri ne domin yara da ma iyaye baki daya. Shiri ne da yake zuwa da labarai dake kunshe da darrussa da kuma sauran abubuwa domin yara. Cikin nishadi da ilmantarwa, labarun kan jawo hankulan yara masu kallo da kuma wadanda suka kasance a cikin shirin da suka zo daga makarantu, da kuma...

  • Story Book (Having Fun Reading With Your Kids)

    2 seasons

    Wannan kirkirarran shiri ne da aka shirya shi domin Yara, don wayar musu da kai game da littafin tsatsuniyoyi a kuma dada jaddada wayar musu da kai a kan akidar nan ta shiga duniyar karance-karance da kuma karfafa tunaninsu. Ana gabatar da wannan shiri domin Iyaye su kalla tare da ‘Ya’yansu. A ko...

  • Nuhu
    1 season

    Nuhu

    1 season