Matasa 360 Episode 8
MOST POPULAR CONTENT
•
53m
Shirin Matasa@360 yana tabo al’adun matasa a wannan zamani, Shirin na ‘yan zamani yana kawo bangarori daban-daban kan ma’anar kasancewar mutum matashi a duniyar da ake magana da Harshen Hausa. Kama daga sana’o’i da warware matsaloli, zuwa sabbin kade-kade, da kwalliya da abubuwan da ake yayi, matasan tashar AREWA24 dake gabatar da shirin, kan tattauna da bakinsu cikin batutuwan da ke da mahimmanci a garesu. Shirin Matasa@360 na taimakawa matasa su zamo wadanda za su zabawa kansu makoma da kuma makomar Arewacin Najeriya.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Zafafa Goma | Zango Na 20 | Kashi Na 4
-
Akushi Da Rufi Zango Na 7 Kashi Na 6
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mah...
-
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 10
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 10