Littafin Tatsuniya Episode 11
MOST POPULAR CONTENT
•
12m
Wannan kirkirarran shiri ne da aka shirya shi domin Yara, don wayar musu da kai game da littafin tsatsuniyoyi a kuma dada jaddada wayar musu da kai a kan akidar nan ta shiga duniyar karance-karance da kuma karfafa tunaninsu. Ana gabatar da wannan shiri domin Iyaye su kalla tare da 'Ya'yansu. A kowanne kashi, an gayyaci fitattun 'yan wasa don su karanto labarin wanda kowanne ke koyar da darussa da kuma dab'iu irin ta Nahiyar Afirika. An sanya fitattun daidaikun shahararrun 'yan wasa da ya karanta labarin ta hanyar da ya ga ta dace, domin su sanya halayyarsu da dabi'unsu na musamman don karawa labarin nasu armashi.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Littafi | Zango Na 1 | Kashi Na 11
Littafi | Zango Na 1 | Kashi Na 11
-
Zafafa Goma Episode 8
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da...
-
Kundin KannywoodZango Na 14 Kashi Na 11
Sanannen shirin Kundin Kannywood shiri ne da ke kunna nutso a cikin masana’antar shirya fina-finai ta Najeriya, wato Kannywood. Wanda daya daga cikin jaruman Kannywood mai farin jini ke gabatarwa, wato Aminu Shariff ma’aikacin tashar AREWA24. Shirin kundin Kannywood kan yi sharhi a kan sabbi da k...