Hausa Hip Hop Episode 3
MOST POPULAR CONTENT
•
44m
Hip Hop na zamowa wani bangare na musamman a wajen matasa 'yan birni dake Arewacin Najeriya. Shirin "H Hip Hop" na tabo wannan fage na wake-wake. Mashiryin shirin nan na tashar AREWA24, mai gambarar da ya lashe lambar yabo, wato Nomiis Gee kan yi duba kan batutuwan bayan fage don tattaunawa da mawaka da 'yan kasuwa da suke yada muryoyin matasan Najeriya. Mawaka kan bada tarihinsu, su rera wakokinsu, su kuma dan tsakurawa masu kallo irin yadda suke sarrafa basirarsu, su kuma bayyana yadda mutum zai yi yayi nasara a harkar wake-wake.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Tasirin Kauna | Zango Na 3 | Kashi Na 5
Tasirin Kauna | Zango Na 3 | Kashi Na 5
-
Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 8
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da s...
-
Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 11