Hausa Hip Hop Episode 12
MOST POPULAR CONTENT
•
45m
Hip Hop na zamowa wani bangare na musamman a wajen matasa 'yan birni dake Arewacin Najeriya. Shirin "H Hip Hop" na tabo wannan fage na wake-wake. Mashiryin shirin nan na tashar AREWA24,mai gambarar da ya lashe lambar yabo, wato Nomiis Gee kan yi duba kan batutuwan bayan fage don tattaunawa da mawaka da 'yan kasuwa da suke yada muryoyin matasan Najeriya. Mawaka kan bada tarihinsu, su rera wakokinsu, su kuma dan tsakurawa masu kallo irin yadda suke sarrafa basirarsu, su kuma bayyana yadda mutum zai yi yayi nasara a harkar wake-wake.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Dadin KowaZango Na 10 Kashi Na 7
Shirin wasan kwaikwayo na tashar AREWA24 mai farin jini da ya lashe lambar yabo wanda ke bada labarin kirkirarren garin Dadin Kowa, inda manyan ‘yan wasan shirin ke nuni da rayuwa ta hakika a Arewacin Najeriya. Ta wannan labari ne, masu kallo ke duban kansu, da fatansu da kalubalensu da kuma alak...
-
Kannywood Movies | Mijin Yayata
-
Hausa Hip Hop Episode 1
Hip Hop na zamowa wani bangare na musamman a wajen matasa 'yan birni dake Arewacin Najeriya. Shirin "H Hip Hop" na tabo wannan fage na wake-wake. Mashiryin shirin nan na tashar AREWA24,mai gambarar da ya lashe lambar yabo, wato Nomiis Gee kan yi duba kan batutuwan bayan fage don tattaunawa da maw...