Gari Ya Waye Episode 8
MOST POPULAR CONTENT
•
36m
Shirin Gari ya wayena Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya – Al'adu, tsarin rayuwa, matasa, al'amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana'o'i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 34
Gari Ya Waye | Zango Na 24 | Kashi Na 34
-
Dadin KowaZango Na 10 Kashi Na 7
Shirin wasan kwaikwayo na tashar AREWA24 mai farin jini da ya lashe lambar yabo wanda ke bada labarin kirkirarren garin Dadin Kowa, inda manyan ‘yan wasan shirin ke nuni da rayuwa ta hakika a Arewacin Najeriya. Ta wannan labari ne, masu kallo ke duban kansu, da fatansu da kalubalensu da kuma alak...
-
Kannywood Movies | Mijin Yayata