Live stream preview
Gari Ya Waye Episode 5
MOST POPULAR CONTENT
•
42m
Shirin Gari ya wayena Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya – Al'adu, tsarin rayuwa, matasa, al'amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana'o'i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Ubongo Kids | Zango Na Uku (3) | Kash...
-
Zafafa Goma | Zango Na 20 | Kashi Na 4
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 4