Dadin KowaZango Na 14 Kashi Na 12
MOST POPULAR CONTENT
•
58m
Shirin wasan kwaikwayo na tashar AREWA24 mai farin jini da ya lashe lambar yabo wanda ke bada labarin kirkirarren garin Dadin Kowa, inda manyan ‘yan wasan shirin ke nuni da rayuwa ta hakika a Arewacin Najeriya. Ta wannan labari ne, masu kallo ke duban kansu, da fatansu da kalubalensu da kuma alakanta kansu da fadi tashin ‘yanwasan ta fuskar sana’a, da iyali, da harkokin kudi da kuma tashe-tashen hankula. Shirin dadin kowa ya lashe lambar yabo ta Africa Magic Viewers’ Choice Award, wanda ya zamo shiri mai dogon zango da ya fi kowanne a shekarar 2016
Up Next in MOST POPULAR CONTENT
-
Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 3
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da s...
-
Zafafa 10 Zango Na 7 Kashi Na 4