Kwana Casa’in wasan kwaikwayo ne da aka gina shi a kan tarka-tirkar siyasa da cin hanci da rashawa. Labarin yana faruwa ne a wani kirkirarren gari mai suna Alfawa. An fara labarin ne ana dab da fara zaben gwamna. Yakin neman zabe ya dauki zafi a lokacin da gwamna mai ci ya dage lallai ko ta halin...