Hip Hop na zamowa wani bangare na musamman a wajen matasa ‘yan birni dake Arewacin Najeriya. Shirin “H Hip Hop” na tabo wannan fage na wake-wake. Mashiryin shirin nan na tashar AREWA24,mai gambarar da ya lashe lambar yabo, wato Nomiis Gee kan yi duba kan batutuwan bayan fage don tattaunawa da maw...