Hip Hop (Top Artistes Profiles)

Hip Hop (Top Artistes Profiles)

13 Seasons

Hip Hop na zamowa wani bangare na musamman a wajen matasa ‘yan birni dake Arewacin Najeriya. Shirin “H Hip Hop” na tabo wannan fage na wake-wake. Mashiryin shirin nan na tashar AREWA24, mai gambarar da ya lashe lambar yabo, wato Nomiis Gee kan yi duba kan batutuwan bayan fage don tattaunawa da mawaka da ‘yan kasuwa da suke yada muryoyin matasan Najeriya. Mawaka kan bada tarihinsu, su rera wakokinsu, su kuma dan tsakurawa masu kallo irin yadda suke sarrafa basirarsu, su kuma bayyana yadda mutum zai yi yayi nasara a harkar wake-wake.

Subscribe Share
Hip Hop (Top Artistes Profiles)