Shirin Gari ya waye na Tashar AREWA24 da ke zuwa a kullum yana duba ne ga dukkanin bangarori rayuwa a Arewacin Najeriya – Al’adu, tsarin rayuwa, matasa, al’amuran yau da kullum, nishadi da silima, lafiya da karfin jiki, dangantaka, sana’o’i, fasaha, jaruman fina-finai da dai sauransu. Shirin gari ya waye ya hada da taattaunawa a dakin shirye-shirye da kuma rahotanni daga sassa daban daban da kuma wasu bangarorin shirin.
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 7
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 8
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 9
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 10
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 11
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 12
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 13
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 14
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 15
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 16
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 17
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 18
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 19
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 20
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 21
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 22
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 23
Gari Ya Waye | Zango Na 13 | Kashi Na 24