Live stream preview
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi Na 3
          
            Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
           •
          24m
        
      
    A wannan kashi za ku ga sabon salon yadda ake girka Italian Flat Bread & Shredded Beef Sauce, tare da kwararriyar mai girke - girke wato Zainab Kabir Abba.
Up Next in Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
- 
  Akushi Da Rufi Episode 4Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na'in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mah... 
- 
  Akushi Da Rufi | Zango Na 12 | Kashi ...
- 
  Akushi Da Rufi | Zango Na 24 | Kashi ...Chicken Viryani & Cucumber Salad 
 
 
           
          