Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 3
Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
•
25m
A wannan Kashi zakuga yadda ake yin Potato Porridge & Strawberry Smoothie tare da Hafsat Muhammad Abdullahi
Up Next in Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
-
Akushi Da Rufi Episode 4
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mah...
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 25 | Kashi ...
A wannan kashi za ku ga sabon salon yadda ake girka Italian Flat Bread & Shredded Beef Sauce, tare da kwararriyar mai girke - girke wato Zainab Kabir Abba.

2 Comments