Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
26 Seasons
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 1
Episode 1
Lucious Red Velvet Cake
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 2
Episode 2
Afghan Pilaf & Cinnamon Juice
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 3
Episode 3
A wannan Kashi zakuga yadda ake yin Potato Porridge & Strawberry Smoothie tare da Hafsat Muhammad Abdullahi
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 4
Episode 4
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 4
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 5
Episode 5
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 5
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 6
Episode 6
Akushi Da Rufi | Zango Na 26 | Kashi Na 6