Akushi Da Rufi (The Tastiest Northern Nigerian Dishes)
26 Seasons
Gwanar girki, fitacciya kuma mai gabatarwa, Fatima Gwadabe na zakulo abincin Arewacin Najeriya da za a iya girkawa a kowanne na’in dakin girki. Kowanne shiri kan kawo muku sabon girki daga Arewa, a gabatar da shi cikin nishadi, kuma cikin sauki mataki mataki. Baya ga koyar da girke-girke masu mahimanci a al’adance, haka nan kuma masu kallo za su koyi abubuwan da suka dace da wandanda basu dace ba da kuma sanin mahimmancin wasu kayan girki na musamman da nishadantuwa sosai a yayin kallon shirin.
Subscribe
Share
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 1
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 2
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 3
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 4
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 5
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 6
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 7
-
23:07Episode 8
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 8
Episode 8
-
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 9
-
21:44Episode 10
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 10
Episode 10
-
23:33Episode 11
Akushi Da Rufi Zango Na 10 Kashi Na 11
Episode 11
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 10 | Kashi Na 12
-
Akushi Da Rufi | Zango Na 10 | Kashi Na 13