Zafafa Goma (Weekly Countdown Show)
29 Seasons
Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da suka fi kowadanne yin fice a cikin mako, gwargwadon matsayin kowanne mawaki. Ku kasance da shirin don ganin yadda bidiyon wakoki ke hawa da sauka kaan matakai na daya zuwa goma, sannan ku kalli yadda sabbin taurari ke bayyana da kuma, yadda mawakan da ke kaan sharafinsu ke burge magoya bayansu.
-
Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 1
-
52:10Episode 2Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 2
Episode 2
-
52:00Episode 3Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 3
Episode 3
-
51:39Episode 4Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 4
Episode 4
-
51:38Episode 5Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 5
Episode 5
-
Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 6
-
Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 7
-
Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 8
-
Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 9
-
50:20Episode 10Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 10
Episode 10
-
49:21Episode 11Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 11
Episode 11
-
49:20Episode 12Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 12
Episode 12
-
49:11Episode 13Zafafa Goma | Zango Na 24 | Kashi Na 13
Episode 13