Zafafa Goma (Weekly Countdown Show)

Zafafa Goma (Weekly Countdown Show)

28 Seasons

Ku kasance tare da shahararren mawakin Hip Hop din nan na tashar AREWA24 da ya lashe lambobin yabo, wato Nomiis Gee, a cikin shirin Zafafa 10 da ke zuwa kowanne mako, wanda ya kunshi wakokin manyan mawaka a Arewa da kuma al’ummar Hausawa dake kasashen ketare. Ya kan zo da bidiyon wakoki goma da suka fi kowadanne yin fice a cikin mako, gwargwadon matsayin kowanne mawaki. Ku kasance da shirin don ganin yadda bidiyon wakoki ke hawa da sauka kaan matakai na daya zuwa goma, sannan ku kalli yadda sabbin taurari ke bayyana da kuma, yadda mawakan da ke kaan sharafinsu ke burge magoya bayansu.

Subscribe Share
Zafafa Goma (Weekly Countdown Show)