Waiwaye (A Taste of Northern Nigerian Culture)

Waiwaye (A Taste of Northern Nigerian Culture)

9 Seasons

Wannan shiri an samar da shi ne don al’adu da mutane daban-daban na Arewacin Najeriya, inda yake mayar da hankali a kan harshe, da fasaha, da tarihi da kuma al’adun mutanen Arewacin Najeriya. Shirin “Waiwaye” kan yi nuni da al’adu da dabi’un masu tushe na Arewacin Najeriya, inda yake zagayawa domin kawo bukukuwan al’adu da kuma hirarraki da tattaunawa da masu sana’o’in gargajiya da kwararru ta fuskar al’adu da, masana tarihi da sauran Kwararru

Subscribe Share
Waiwaye (A Taste of Northern Nigerian Culture)