Live stream preview
Tauraruwa Episode 11
20m
Wannan shiri mai zaburarwa na karfafawa mata matasa guiwa don su tashi tsaye su cimma manufofinsu, ko wanne irin kalubale za su iya fuskanta. Ta hanyar zakulo matan da suka yi nasara a rayuwarsu daga bangarori daban daban, Shirin tauraruwa yana zaburar da mata masu kallo son su kai ga nasara su zamo abin koyi ga wasu. Baya ga samar da kyakkyawan fata, labaran wadannan mata suna nuna dabaru da kuma mafita wajen shawo kan mayan kalubale da suka ci tura.