Live stream preview
Matasa 360 Episode 4
37m
Shirin Matasa@360 yana tabo al’adun matasa a wannan zamani, Shirin na ‘yan zamani yana kawo bangarori daban-daban kan ma’anar kasancewar mutum matashi a duniyar da ake magana da Harshen Hausa. Kama daga sana’o’i da warware matsaloli, zuwa sabbin kade-kade, da kwalliya da abubuwan da ake yayi, matasan tashar AREWA24 dake gabatar da shirin, kan tattauna da bakinsu cikin batutuwan da ke da mahimmanci a garesu. Shirin Matasa@360 na taimakawa matasa su zamo wadanda za su zabawa kansu makoma da kuma makomar Arewacin Najeriya.