Live stream preview
Littafin Tatsuniya Episode 4
12m
Wannan kirkirarran shiri ne da aka shirya shi domin Yara, don wayar musu da kai game da littafin tsatsuniyoyi a kuma dada jaddada wayar musu da kai a kan akidar nan ta shiga duniyar karance-karance da kuma karfafa tunaninsu. Ana gabatar da wannan shiri domin Iyaye su kalla tare da 'Ya'yansu. A kowanne kashi, an gayyaci fitattun 'yan wasa don su karanto labarin wanda kowanne ke koyar da darussa da kuma dab'iu irin ta Nahiyar Afirika. An sanya fitattun daidaikun shahararrun 'yan wasa da ya karanta labarin ta hanyar da ya ga ta dace, domin su sanya halayyarsu da dabi'unsu na musamman don karawa labarin nasu armashi.