Live stream preview
Kundin KannywoodZango Na 12 Kashi Na 12
51m
Sanannen shirin Kundin Kannywood shiri ne da ke kunna nutso a cikin masana’antar shirya fina-finai ta Najeriya, wato Kannywood. Wanda daya daga cikin jaruman Kannywood mai farin jini ke gabatarwa, wato Aminu Shariff ma’aikacin tashar AREWA24. Shirin kundin Kannywood kan yi sharhi a kan sabbi da kuma fina-finan da suke tashe ya kuma bawa masu kallo damar yiwa shahararrun jarumai tambayoyi game da rawar da suke takawa, da sana’arsu, ko ra’ayoyinsu. Haka kuma kundin Kannywood kan halarci bayan fagen a inda ake shirya fina-finan Kannywood da kuma tattaunawa da jarumai, da masu bada umarni da kuma masu shirya fina-finai.