Live stream preview
Haske Matan Arewa Episode 3
22m
Kasance da fitattun mata daga Arewacin Najeriya yayin da suke bayar da labaransu cikin hauki da ban sha'awa. Suna bayyana fadi tashinsu da kuma nasarorinsu, tsanani da suka shiga da kuma amfanin da suka samu. Wadannan mata sun tsallake tasirin zamantakewa, da al'adu don zamowa shugabanni, 'yan kasuwa, masu sana'o'i, 'yan gwagwarmaya a kauyuka, mawaka, masu shirya fina-finai da masu zane, da sauran sana'o'i. Kowacce daga cikin wannan mata na bawa al'umarta wata gudunmawa ta musamman. Shirin "Haske: Matan Arewa" na nuna yadda rayuwar matan Arewa take a zamanance.