Live stream preview
Amo Daga Arewa Episode 6
24m
Shirin "Amo Daga Arewa" na tattaro muku shahararrun mawakan Hausa na gargajiya da na zamani daga Najeriya da yammacin Afirka da wani salon kida na musamman. Shirin kan tattaro makada da mawaka daban-daban wadanda suka yi fice daga dukkan bangarorin wakoki daban-daban baya ga salon gambara da na ingausa – ga misali, wakokin gagargajiya, da wakokin masu sanyaya rai, da na Pop, da na R&B da kuma na addinai. Shirin "Amo daga Arewa" ya dace da masu sha'awar irin wadannan salon wakoki da wadanda ke son kallon shirye-shiryen kada-kade a kowanne mako.