Ubongo Kids

Ubongo Kids

4 Seasons

Shiri ne na zane na koyan ilimi wanda aka shirya a kasar Tanzania. Shiri ne da zai taimakawa yara wajen koyo cikin nishadi. Shiri ne da aka tsara a Afurka kuma dan mazauna Afurka.

Subscribe Share
Ubongo Kids