Tarkon Kauna
14 Seasons
Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna sabanin banbancin dake tsakaninsu.
Inda Omer ya dukufa wajen farantawa ‘yar-uwarsa wacce watanni Shida kacal ya rage mata a rayuwa, amma auren Zehra ya zame masa dole, wacce rayurwata ta sha banban da tashi.
-
57:41Episode 1Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 1
Episode 1
-
53:36Episode 2Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 2
Episode 2
-
53:50Episode 3Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 3
Episode 3
-
51:28Episode 4Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 4
Episode 4
-
57:59Episode 5Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 5
Episode 5
-
52:44Episode 6Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 6
Episode 6
-
57:04Episode 7Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 7
Episode 7
-
54:14Episode 8Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 8
Episode 8
-
57:24Episode 9Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 9
Episode 9
-
57:06Episode 10Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 10
Episode 10
-
55:29Episode 11Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 11
Episode 11
-
51:29Episode 12Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 12
Episode 12
-
52:39Episode 13Tarkon Kauna Zango Na 5 Kashi Na 13
Episode 13