Tarkon Kauna
14 Seasons
Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna sabanin banbancin dake tsakaninsu.
Inda Omer ya dukufa wajen farantawa ‘yar-uwarsa wacce watanni Shida kacal ya rage mata a rayuwa, amma auren Zehra ya zame masa dole, wacce rayurwata ta sha banban da tashi.
-
55:19Episode 1Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 13
Episode 1
-
58:32Episode 2Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 12
Episode 2
-
52:31Episode 3Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 11
Episode 3
-
54:20Episode 4Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 10
Episode 4
-
49:49Episode 5Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 9
Episode 5
-
56:39Episode 6Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 8
Episode 6
-
48:13Episode 7Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 7
Episode 7
-
56:59Episode 8Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 6
Episode 8
-
53:30Episode 9Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 5
Episode 9
-
56:29Episode 10Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 4
Episode 10
-
49:32Episode 11Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 3
Episode 11
-
52:34Episode 12Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 2
Episode 12
-
51:41Episode 13Tarkon Kauna Zango Na 2 Kashi Na 1
Episode 13