Tarkon Kauna
14 Seasons
Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna sabanin banbancin dake tsakaninsu.
Inda Omer ya dukufa wajen farantawa ‘yar-uwarsa wacce watanni Shida kacal ya rage mata a rayuwa, amma auren Zehra ya zame masa dole, wacce rayurwata ta sha banban da tashi.
-
Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 1
-
Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 2
-
Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 3
-
Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 4
-
Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 5
-
56:06Episode 6Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 6
Episode 6
-
30:17Episode 7Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 7
Episode 7
-
52:42Episode 8Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 8
Episode 8
-
56:24Episode 9Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 9
Episode 9
-
55:51Episode 10Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 10
Episode 10
-
56:20Episode 11Tarkon Kauna | Zango Na 14 | Kashi Na 11
Episode 11