Tarkon Kauna
14 Seasons
Wannan fitaccen wasan Kwaikwayo na tsaywon sa’a guda, shiri ne da ya maida da hankali a kan labarin Omer da Zehra, Mutane biyu ne da dabi’unsu su ka sha banban da juna tamkar dare da rana, wadanda banbancin rayuwarsu ya kasance tamkar na launin Fari da baki, yayin da suke rayuwa tare da juna sabanin banbancin dake tsakaninsu.
Inda Omer ya dukufa wajen farantawa ‘yar-uwarsa wacce watanni Shida kacal ya rage mata a rayuwa, amma auren Zehra ya zame masa dole, wacce rayurwata ta sha banban da tashi.
-
56:52Episode 1Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 1
Episode 1
-
55:49Episode 2Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 2
Episode 2
-
55:58Episode 3Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 3
Episode 3
-
55:22Episode 4Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 4
Episode 4
-
54:00Episode 5Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 5
Episode 5
-
49:52Episode 6Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 6
Episode 6
-
55:46Episode 7Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 7
Episode 7
-
50:12Episode 8Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 8
Episode 8
-
57:00Episode 9Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 9
Episode 9
-
52:50Episode 10Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 10
Episode 10
-
54:18Episode 11Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 11
Episode 11
-
50:40Episode 12Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 12
Episode 12
-
48:32Episode 13Tarkon Kauna Zango Na 12 Kashi Na 13
Episode 13