Sharhin Finafinai (Weekly Review of Top Movies)
9 Seasons
Sharhin fina-finan Kannywood shiri ne da ke mai da hankali wurin kawo muku tattaunawa da bibiyar fina-finan Kannywood. Har ila yau, shirin na yin duba ga irin fina-finan da ake haskawa a gidajen cinema da wasannin kwaikwai ko kuma kura-kuran da ake tafkawa a yayin gudanar da shiri, hatta fina-finan da ke tashe da kuma sauran matsaloli da ke da alaka da ci gaba da shaharar fitacciyar masana’antar Kannywood da ke Arewacin Nigeriya.
Subscribe
Share
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 1
Episode 1
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 2
Episode 2
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 3
Episode 3
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 4
Episode 4
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 5
Episode 5
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 6
Episode 6
-
Sharhin Finafinai | Zango Na 9 | Kashi Na 7