Live stream preview
Sharhin Finafinai (Weekly Review of Top Movies)
Sharhin Finafinai Zango Na 6 Kashi 12
Season 6, Episode 12
•
28m
Sharhin fina-finan Kannywood shiri ne da ke mai da hankali wurin kawo muku tattaunawa da bibiyar fina-finan Kannywood. Har ila yau, shirin na yin duba ga irin fina-finan da ake haskawa a gidajen cinema da wasannin kwaikwai ko kuma kura-kuran da ake tafkawa a yayin gudanar da shiri, hatta fina-finan da ke tashe da kuma sauran matsaloli da ke da alaka da ci gaba da shaharar fitacciyar masana’antar Kannywood da ke Arewacin Nigeriya.