Sharhin Finafinai (Weekly Review of Top Movies)
Sharhin Finafinai Episode 9
Season 2, Episode 9
•
23m
Sharhin fina-finan Kannywood shiri ne da ke mai da hankali wurin kawo muku tattaunawa da bibiyar fina-finan Kannywood. Har ila yau, shirin na yin duba ga irin fina-finan da ake haskawa a gidajen cinema da wasannin kwaikwai ko kuma kura-kuran da ake tafkawa a yayin gudanar da shiri, hatta fina-finan da ke tashe da kuma sauran matsaloli da ke da alaka da ci gaba da shaharar fitacciyar masana'antar Kannywood da ke Arewacin Nigeriya.
Up Next in Season Two (2)
-
Sharhin Finafinai Episode 10
Sharhin fina-finan Kannywood shiri ne da ke mai da hankali wurin kawo muku tattaunawa da bibiyar fina-finan Kannywood. Har ila yau, shirin na yin duba ga irin fina-finan da ake haskawa a gidajen cinema da wasannin kwaikwai ko kuma kura-kuran da ake tafkawa a yayin gudanar da shiri, hatta fina-fin...
-
Sharhin Finafinai Episode 11

Sharhin Finafinai Episode 12