Live stream preview
A wannan kashi na Mata A Yau an tattauna game da tarbiyyar yara mata, wanda hakan na da matukar muhimmanci dangane da yadda zamani ya canja.
Up Next in Season 8
-
Mata A Yau | Zango Na 8 | Kashi Na 13
Muhimmancin bada hakuri ko nagode tsakanin mata da maza, shine maudu'in da aka tattauna a wannan kashi.