Kundin Kannywood (Behind The Scenes In Kannywood)
22 Seasons
Sanannen shirin Kundin Kannywood shiri ne da ke kunna nutso a cikin masana’antar shirya fina-finai ta Najeriya, wato Kannywood. Wanda daya daga cikin jaruman Kannywood mai farin jini ke gabatarwa, wato Aminu Shariff ma’aikacin tashar AREWA24. Shirin kundin Kannywood kan yi sharhi a kan sabbi da kuma fina-finan da suke tashe ya kuma bawa masu kallo damar yiwa shahararrun jarumai tambayoyi game da rawar da suke takawa, da sana’arsu, ko ra’ayoyinsu. Haka kuma kundin Kannywood kan halarci bayan fagen a inda ake shirya fina-finan Kannywood da kuma tattaunawa da jarumai, da masu bada umarni da kuma masu shirya fina-finai.
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 1
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 2
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 3
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 4
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 5
-
Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 6
-
47:29Episode 7Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 7
Episode 7
-
48:09Episode 8Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 8
Episode 8
-
47:27Episode 9Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 9
Episode 9
-
48:22Episode 10Kundin Kannywood Zango Na 19 Kashi Na 10
Episode 10
-
Kundin Kannywood | Zango Na 19 | Kashi Na 11
-
Kundin Kannywood | Zango Na 19 | Kashi Na 12
Episode 12
-
Kundin Kannywood | Zango Na 19 | Kashi Na 13